Gungu na masu hidima a wannan harami mai tsarki da sauran al'ummar imani na birnin Qum a yau Alhamis 15/01/2026 wanda yayi daidai 25/Rajab/1447 sun gudanar da tattakin daga masallacin Ima Hasan Askari As zuwa harami mai tsarki na Sayyidah Fatimah Ma'asumah As domin juyayin shahadar Imam musal Kazim As
Hotuna: Hamid Abidi
Your Comment